iqna

IQNA

makamai masu linzami
A wata tattaunawa ta wayar tarho da ministan yakin gwamnatin sahyoniyawan Lloyd Austin ya yi magana game da harin ramuwar gayya da Iran ta kai kan Isra'ila inda ya bayyana cewa Washington ba ta neman tada zaune tsaye.
Lambar Labari: 3490992    Ranar Watsawa : 2024/04/15

IQNA - Falasdinawa na Yammacin Kogin Jordan da Zirin Gaza sun yi murna bayan gudanar da farmakin Alkawarin gaskiya tare da harba makamai masu linzami da jiragen sama marasa matuka na Iran zuwa yankunan da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490990    Ranar Watsawa : 2024/04/15

Falasdinawa da ke asibitin shahidan Al-Aqsa da ke Deir al-Balah a tsakiyar zirin Gaza sun yi murna tare da yin kabbara a daidai lokacin da makamai masu linzami na Iran suka isa yankunan Falastinawa da Isra’ila ta mamaye.
Lambar Labari: 3490983    Ranar Watsawa : 2024/04/14

Tehran (IQNA) Shugaban tawagar masu shiga tsakani na gwamnatin ceto kasar Yemen ya bayyana cewa: Hadaddiyar Daular Larabawa ba za ta kasance cikin kwanciyar hankali ba, ko da ko ta roki taimako daga Amurka,
Lambar Labari: 3486873    Ranar Watsawa : 2022/01/27

Tehran (IQNA) Shugaba Rauhani na Iran ya jaddada cewa tarin makaman da kasar take mallaka da wadanda take kerawa duk an kariyar kai ne.
Lambar Labari: 3486015    Ranar Watsawa : 2021/06/15

Tehran (IQNA) Akalla Falastinawa 24 ne suka yi shahada daga daren jiya Litinin zuwa safiyar yau Talata, a hare-haren da jiragen yakin Isra’ila suka kaddamar a kan Falastinawa.
Lambar Labari: 3485906    Ranar Watsawa : 2021/05/11

Tehran (IQNA) mayakan kungiyar Hezbollah sun sanar da kakkabo wani jirgin leken asirin Isra’ila da ya shiga cikin Lebanon daga kudancin kasar.
Lambar Labari: 3485614    Ranar Watsawa : 2021/02/02

Tehran (IQNA) Kungiyar Ansarullah ta Yemen, ta yi maraba da matakin kasar Italiya, na soke sayar wa da kasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Laraba makamman yaki.
Lambar Labari: 3485608    Ranar Watsawa : 2021/01/31

Tehran (IQNA) sojojin Yemen tare da dakarun sa kai na kabilun larabawan kasar sun harba makamai masu linzami a kan kamfanin mai na Aramco a jusa da birnin Jiddah.
Lambar Labari: 3485392    Ranar Watsawa : 2020/11/23

Tashar Fox News ta bayyana cewa, harin martanin da Iran ta kai wa sojojin Amurka babbar jarabawa ce ga Trump.
Lambar Labari: 3484396    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Jagoran juyin juya ya bayyana Shahid Qasim Sulaimani a matsayin gwarzon kare juyin juya halin muslunci.
Lambar Labari: 3484395    Ranar Watsawa : 2020/01/08

Tun a daren jiya Isra’ila ta fara jibge sojoji masu yawa a kan iyaka da yankin Zirin Gaza.
Lambar Labari: 3483499    Ranar Watsawa : 2019/03/27